Reklamo: Venu al la Universala Kongreso en 🇦🇹 Aŭstrio, 1–8 aŭg. 2026

Fassara ka amsa

1. Wa ke da littafin da ka jira fiye da shekaru biyu?

2. Kana so in nuna maka hoton da ya fi mini daraja?

3. A ina ka sayi wancan rigar?

4. Ina za ka tafi ranar Lahadi idan rana ta yi?

5. Shin ɗan'uwanka ya riga ya tafi?

6. Ina ruwan da ka kawo da kanka?