Reklamo: Venu al la Universala Kongreso en 🇦🇹 Aŭstrio, 1–8 aŭg. 2026

Fassara ka amsa

1. Yaushe zan sake ganinka?

2. Tun yaushe kake koyon harshen ƙasa da ƙasa?

3. Ina sabon littafina mai hotuna?

4. Ina za ka tafi bayan abincin rana?

5. Za ka iya rufe ƙofar ɗakin idan sanyi yake?

6. Har yaushe kake fushi idan wani ya karɓi kuɗi da yawa daga gare ka?